2 Tar 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsoron Ubangiji kuwa ya kama dukan mulkokin ƙasashen da suke kewaye da Yahuza, har ba su iya fāɗa wa Yehoshafat da yaƙi ba.

2 Tar 17

2 Tar 17:4-11