2 Tar 17:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗansu daga cikin Filistiyawa suka kawo wa Yehoshafat kyautai da azurfa domin haraji. Larabawa ma suka kawo masa raguna dubu bakwai da ɗari bakwai (7,700), da bunsurai dubu bakwai da ɗari bakwai (7,700).

2 Tar 17

2 Tar 17:10-12