2 Tar 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka koyar a Yahuza, suna tare da Littafin Shari'ar Ubangiji, wato Attaura. Suka shiga ko'ina a biranen Yahuza suka koyar da jama'a.

2 Tar 17

2 Tar 17:4-16