2 Tar 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abaija ya runtumi Yerobowam, ya ƙwace masa waɗansu birane, wato Betel tare da ƙauyukanta, da Yeshana tare da ƙauyukanta, da kuma Efron tare da ƙauyukanta.

2 Tar 13

2 Tar 13:18-22