2 Tar 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mulkin Yerobowam bai ƙara farfaɗowa a zamanin Abaija ba. Ubangiji kuma ya bugi Yerobowam, ya mutu.

2 Tar 13

2 Tar 13:11-22