2 Tar 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa aka ci nasara a kan mutanen Isra'ila a wannan lokaci. Mutanen Yahuza sun yi rinjaye saboda sun dogara ga Ubangiji, Allah na kakanninsu.

2 Tar 13

2 Tar 13:14-22