2 Tar 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Sulemanu da dukan waɗanda suke tare da shi, suka tafi masujadar da take a Gibeyon, gama alfarwar sujada ta Allah, wadda Musa, bawan Ubangiji ya yi a jeji, tana can.

2 Tar 1

2 Tar 1:1-9