2 Tar 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu ya yi magana da dukan manya, wato shugabannin dubu dubu, da na ɗari ɗari, da alƙalai, da dukan shugabanni na Isra'ila, wato shugabannin gidajen kakanni.

2 Tar 1

2 Tar 1:1-4