2 Tar 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma dai Dawuda ya riga ya ɗauko akwatin alkawari na Allah daga Kiriyat-yeyarim, ya kawo shi a wurin da ya shirya, gama ya kafa masa alfarwa a Urushalima.

2 Tar 1

2 Tar 1:3-12