2 Sar 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ka hallaka gidan Ahab, maigidanka, domin in ɗau fansar jinin annabawa bayinsa, da fansar jinin sauran bayin Ubangiji a kan Yezebel.

2 Sar 9

2 Sar 9:4-14