2 Sar 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama dukan gidan Ahab zai hallaka. Zan datse wa Ahab kowane ɗa namiji, bawa ko 'yantacce, cikin Isra'ila.

2 Sar 9

2 Sar 9:1-15