2 Sar 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yehu ya tashi ya shiga ɗaki, saurayin kuwa ya zuba masa mai a ka, ya ce, “Ubangiji, Allah na Isra'ila, ya keɓe ka sarkin jama'arsa, wato Isra'ila.

2 Sar 9

2 Sar 9:1-11