2 Sar 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙarshen shekara bakwai ɗin, matar ta komo daga ƙasar Filistiyawa, ta tafi wurin sarki, ta roƙe shi a mayar mata da gidanta da gonarta.

2 Sar 8

2 Sar 8:1-9