2 Sar 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matar ta tashi, ta yi kamar yadda annabi Elisha ya faɗa mata. Ta tafi, ita da iyalinta suka zauna a ƙasar Filistiyawa har shekara bakwai.

2 Sar 8

2 Sar 8:1-5