2 Sar 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin kuwa sarki yana tare da Gehazi, wato baran annabi Elisha, ya ce, “Ka faɗa mini dukan mu'ujizan da Elisha ya yi.”

2 Sar 8

2 Sar 8:1-11