2 Sar 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutane suka fita, suka washe sansanin Suriyawa. Aka kuwa sayar da mudu na lallausan gari da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel ɗaya ɗaya kamar dai yadda Ubangiji ya faɗa.

2 Sar 7

2 Sar 7:7-17