2 Sar 7:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka bi bayansu har zuwa Kogin Urdun, suka ga tufafi da makamai barjat ko'ina a hanya, waɗanda Suriyawa suka zubar lokacin da suke gudu. Sai manzannin suka komo suka faɗa wa sarki.

2 Sar 7

2 Sar 7:13-16