2 Sar 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka ɗibi mahayan dawakai biyu, sarki kuwa ya aike su, su bi bayan sojojin Suriyawa, ya ce musu, “Ku tafi, ku gani.”

2 Sar 7

2 Sar 7:12-18