2 Sar 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuwa ya sa dogari wanda ya raka shi wajen Elisha ya tsare ƙofar birnin. Sai mutane suka tattake shi a ƙofar har ya mutu, kamar yadda annabi Elisha ya faɗa sa'ad da sarki ya tafi wurinsa.

2 Sar 7

2 Sar 7:15-20