2 Sar 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa komo wurin annabi Elisha shi da jama'arsa duka, ya zo ya tsaya a gabansa, ya ce, “Yanzu na sani a duniya duka ba wani Allah banda na Isra'ila, saboda haka, sai ka karɓi kyauta daga wurina.”

2 Sar 5

2 Sar 5:14-24