2 Sar 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Elisha ya ce, “Na rantse da Ubangiji, wanda nake bauta masa, ba zan karɓi kome ba.”Ya yi ta roƙonsa ya karɓa, amma ya ƙi.

2 Sar 5

2 Sar 5:12-26