2 Sar 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tafi ya yi wanka har sau bakwai a Kogin Urdun bisa ga maganar annabin Allah, sai naman jikinsa ya warke ya zama kamar na ƙaramin yaro, ya tsarkaka.

2 Sar 5

2 Sar 5:10-22