2 Sar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma barorinsa suka je wurinsa, suka ce masa, “Ranka ya daɗe, da a ce annabin ya umarce ka ka yi wani babban abu ne, ashe, da ba ka yi ba, balle wannan, da ya ce ka tafi ka yi wanka, ka tsarkaka?”

2 Sar 5

2 Sar 5:12-22