2 Sar 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, kogin Abana da na Farfar, wato kogunan Dimashƙu, ba su fi dukan ruwayen Isra'ila ba? Da ban yi wanka a cikinsu na tsarkaka ba?” Ya juya, ya yi tafiyarsa da fushi.

2 Sar 5

2 Sar 5:3-18