2 Sar 25:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsayin kowane ginshiƙi kamu goma sha takwas ne. A kan kowane ginshiƙi akwai dajiyar tagulla, wadda tsayinta ya kai kamu uku. Akwai raga da rumman na tagulla kewaye da dajiyar.

2 Sar 25

2 Sar 25:9-23