2 Sar 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebuzaradan kuma ya tafi da Seraiya babban firist, da Zafaniya wanda yake biye da babban firist, da mutum uku masu tsaron ƙofa.

2 Sar 25

2 Sar 25:9-24