2 Sar 25:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tagullar da Sulemanu ya yi abubuwan nan da su, wato ginshiƙai biyu, da kwatarniya, da dakalai, ta fi ƙarfin a auna.

2 Sar 25

2 Sar 25:10-24