2 Sar 23:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka Ubangiji bai huce daga fushinsa mai zafi da yake yi da jama'ar Yahuza ba, saboda yawan tsokanar da Manassa ya yi masa.

2 Sar 23

2 Sar 23:25-28