2 Sar 23:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gabansa, ko bayansa ba wani sarki kamarsa, wanda ya juyo ga Ubangiji da zuciya ɗaya da dukan ransa, da dukan ƙarfinsa domin ya bi dukan dokokin Musa.

2 Sar 23

2 Sar 23:24-32