2 Sar 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai annabi Ishaya ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya komar da inuwa baya da taki goma, bayan da ta riga ta wuce a matakin sarki Ahaz.

2 Sar 20

2 Sar 20:2-17