2 Sar 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hezekiya ya amsa, ya ce, “Ai, ya fi sauƙi inuwa ta yi gaba da taki goma da ta yi baya da taki goma.”

2 Sar 20

2 Sar 20:9-12