2 Sar 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ishaya ya ce, “Wannan ita ce alama daga wurin Ubangiji, Ubangiji zai cika alkawarin da ya yi. Ƙaƙa kake so, inuwa ta yi gaba da taki goma, ko kuwa ta yi baya da taki goma?”

2 Sar 20

2 Sar 20:7-18