2 Sar 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan sai Merodak-baladan, ɗan Baladan, Sarkin Babila, ya ji labarin rashin lafiyar Hezekiya, sai ya aiki manzanni da wasiƙa da kyautai su kai wa Hezekiya,

2 Sar 20

2 Sar 20:11-21