2 Sar 17:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Yahuza kuma ba su kiyaye umarnan Ubangiji Allahnsu ba, sai suka bi al'adun da mutanen Isra'ila suka kawo.

2 Sar 17

2 Sar 17:17-26