2 Sar 17:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda wannan Ubangiji ya husata da jama'ar Isra'ila, ya kawar da su daga gabansa, ba wanda aka rage, sai dai kabilar Yahuza.

2 Sar 17

2 Sar 17:9-23