2 Sar 17:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ƙi dukan zuriyar Isra'ila, ya wahalshe su, ya kuma bashe su a hannun mugayen abokan gāba, ta haka ya kawar da su daga gabansa.

2 Sar 17

2 Sar 17:12-30