2 Sar 16:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rezin Sarkin Suriya kuwa, da Feka ɗan Remaliya Sarkin Isra'ila, suka kawo wa Urushalima yaƙi. Suka kewaye Ahaz da yaƙi, amma ba su ci shi ba.

2 Sar 16

2 Sar 16:1-6