2 Sar 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin nan kuma Sarkin Edom ya sāke ƙwace Elat, ya kori Yahudawa daga cikinta, Edomawa suka zo suka zauna a ciki har wa yau.

2 Sar 16

2 Sar 16:5-12