2 Sar 16:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma miƙa hadaya da turaren ƙonawa a wuraren tsafi na kan tuddai da ƙarƙashin itatuwa masu duhuwa.

2 Sar 16

2 Sar 16:1-13