2 Sar 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi halin sarakunan Isra'ila. Har ma ya yi hadaya ta ƙonawa da ɗansa, kamar mugayen ayyukan al'ummai da Ubangiji ya kora a gaban mutanen Isra'ila.

2 Sar 16

2 Sar 16:1-8