2 Sar 16:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hanyar da aka killace ta Asabar, wadda suka yi a cikin gidan, da ƙofar waje ta shigar sarki, Ahaz ya kawar da su daga Haikalin Ubangiji saboda Sarkin Assuriya.

2 Sar 16

2 Sar 16:16-20