2 Sar 16:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Ahaz kuwa ya yanke sassan dakalan, ya ɗauke daruna da suke bisansu, ya kuma ɗauke kwatarniya da take bisa bijimai na tagulla, ya ajiye kwatarniya a daɓen dutse.

2 Sar 16

2 Sar 16:11-20