2 Sar 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda kakanninsa suka yi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.

2 Sar 15

2 Sar 15:1-17