2 Sar 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shallum ɗan Yabesh ya ƙulla masa maƙarƙashiya, ya buge shi a Ibleyam, ya kashe shi, sa'an nan ya hau gadon sarautarsa.

2 Sar 15

2 Sar 15:3-14