2 Sar 15:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da takwas ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Zakariya ɗan Yerobowam na biyu, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya wata shida.

2 Sar 15

2 Sar 15:2-14