2 Sar 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba su rabu da zunuban gidan Yerobowam ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi. Sun aikata irin zunuban Yerobowam. Gunkiyan nan mai suna Ashtoret tana nan a Samariya.

2 Sar 13

2 Sar 13:2-10