2 Sar 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rundunar Yehowahaz kuwa ba ta fi mahaya hamsin, da karusai goma, da dakarai dubu goma (10,000) ba, gama Sarkin Suriya ya hallaka rundunar, ya yi kaca kaca da ita kamar ƙura a masussuka.

2 Sar 13

2 Sar 13:3-18