2 Sar 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Ubangiji ya ba jama'ar Isra'ila maceci, suka kuwa kuɓuta daga ƙangin Suriyawa, suka zauna a gidajensu lafiya kamar dā.

2 Sar 13

2 Sar 13:4-15