2 Sar 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yehowahaz ya roƙi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji shi, gama ya ga wahalar da Isra'ilawa suke ciki, wato yadda Sarkin Suriya yake musguna musu.

2 Sar 13

2 Sar 13:1-10