2 Sar 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya husata da jama'ar Isra'ila, sai ya dinga ba da su a hannun Hazayel Sarkin Suriya, da hannun Ben-hadad ɗan Hazayel.

2 Sar 13

2 Sar 13:1-5